Farfesa Abubakar: Kan adadin mutane miliyan 5 da Korona ta kashe
Wallafawa ranar:
Kunna - 03:36
Hukumar Lafiya ta sanar a hukumance cewar, adadin mutanen da suka mutu sakamakon harbuwa da cutar korona ya kai miliyan 5 a duniya, yayin da cutar ta kama mutane sama da miliyan 240 a fadin duniya. Daya daga cikin matsalolin da ake fuskanta a kasashe masu tasowa ita ce tababa akan cutar da kuma kin amincewa da magungunan rigakafin da aka samar tare da yada labaran karya.
Bashir Ibrahim Idris ya ziyarci cibiyar yaki da cututtuka da ke birnin Kano a Najeriya, inda ya gana da shugabanta Farfesa Isa Sadiq Abubakar.
Ku latsa alamar sauti domin sauraren cikakkiyar hirarsu
LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.
Hulda da mu