Isa ga babban shafi
Bakonmu a Yau

Prof. Muhammad: Kan mutuwar tsohon shugaban Afrika ta Kudu

Wallafawa ranar:

Tsohon shugaban kasar Afirka ta kudu, farar fata na karshe da ya jagoranci kasar, Frederik de Clerk ya rasu yau Alhamis yana da shekaru 85 a duniya. De Klerk da shugaban Afirka ta Kudu bakar fata na farko Nelson Mandela sun karbi kyautar Nobel ta zaman lafiya a shekarar 1983 saboda rawar da suka taka wajen kawo karshen nuna wariyar jinsi a kasar.

Frederik Willem de Clerk
Frederik Willem de Clerk © AP Photo/Jerome Delay
Talla

Dangane da gudumawar da ya bayar wajen kawo karshen mulkin wariyar jinsi da kuma mayar da Afirka ta Kudu mulkin demokiradiya, Bashir Ibrahim Idris ya tattauna da Farfesa Usman Muhammad na Cibiyar Bunkasa Dimokirdaiya da ke Abuja.

Ku latsa alamar sauti domin sauraren cikakkiyar hirarsu.

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Sauran kashi-kashi
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.