Isa ga babban shafi
Bakonmu a Yau

Tattaunawa da Dr Hauwa Muhammad Sani game da taron mata a Nijar

Wallafawa ranar:

Talatar nan aka bude taron kula yara mata na kasashen Afirka karo na 3 a birnin Yammai na Jamhuriyar Nijar, wanda ke nazari kan matsalolin da ke yiwa yara mata illa wajen cimma burin rayuwarsu da kuma samo maslaha. Taron ya tattauna kan matsalolin da ke zamewa mata matsala game da cikar burinsu dama sauran muhimman batutuwa. To amma masana irin su Dr Hauwa Muhammad Sani ta jami’ar Ahmadu Bello da ke zaria na ganin cewa sai an zage damtse kafin fitar da mata daga wannan matsala.

Taron mata na birnin Yamai bisa jagorancin shugaba Bazoum.
Taron mata na birnin Yamai bisa jagorancin shugaba Bazoum. © Niger Presidency
Sauran kashi-kashi
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.