Bakonmu a Yau
Tattaunawa da Alhusseini Azemzem kan harin da ya kashe mutane 25 a Tawa
Wallafawa ranar:
Kunna - 03:39
Alkalumna nuni da cewa akalla mutane 25 ne suka rasa rayukansu sakamakon harin da ‘yan bindiga suka kai a wani gari mai suna Bakorat a yankin Tillia da ke jihar Tawa daf da iyakar Jamhuriyar Nijar da kasar Mali. Abdoulkarim Ibrahim Shikal ya zanta da Alhousseini Azemzem, dan jarida daga garin Tillia, wanda ya yi masa karin bayani a game da wannan hari.