Isa ga babban shafi
Bakonmu a Yau

Comrade Nasir Kabir kan hana ma'aikata albashi saboda kin yin rigakafin Covid-19

Wallafawa ranar:

Daya ga watan gobe na disamba ita ce ranar da gwamnatin Tarayyar Najeriya ta bai wa ma’aikatanta domin su yi allurar kariya daga cutar covid-19, to sai dai alkalumma na nuni da cewa adadin wadanda suka karbi allurar sau biyu bai wuce 3% ba. To domin jin dalilan da suka sa mafi yawan ma’aikatan gwamnatin tarayya suka ki karbar allurar, Abdoulkarim Ibrahim Shikal ya zanta da Comrade Nasiru Kabir, daya daga cikin shugabannin kungiyoyin kwadagon kasar, ga kuma zantawarsu.

Daga ranar 1 ga watan gobe ne gwamnatin za ta fara daina baiwa ma'aikatan da basu karbi rigakafin covid-19 ba albashi.
Daga ranar 1 ga watan gobe ne gwamnatin za ta fara daina baiwa ma'aikatan da basu karbi rigakafin covid-19 ba albashi. © AP Photo/Leo Correa
Sauran kashi-kashi
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.