Isa ga babban shafi
Bakonmu a Yau

Dr. Misau: Kan yi wa 'yan Najeriya rigakafin Korona

Wallafawa ranar:

Gwamnatin Najeriya ta ce za ta fara yi wa ‘yan kasar allurar kariya daga cutar Covid-190 karo na uku, bayan da aka samu bullar sabon nau’in cutar da ake kira Omicran a cikin kasar.

Allurar rigakafin Korona
Allurar rigakafin Korona AIZAR RALDES AFP
Talla

Za a fara yi wa jama’a allurar karo na uku ne daga ranar 10 ga wannan wata na Disamba.

To domin sanin muhimmancin yin wannan allura karo na uku, Abdoulkarim Ibrahim Shikal ya zanta da Dr Yuusf Abdu Misau wanda kwararren likita ne a fagen yaki da cutar covid-19 a Najeriya.

Ku latsa alamar sauti domin sauraren cikakkiyar hirarsu.

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Sauran kashi-kashi
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.