Isa ga babban shafi
Bakonmu a Yau

Dokta Muhamad Babayo kan yajin aikin ASUU

Wallafawa ranar:

Yayin da shugabannin jami’o’in Najeriya ke bayar da tabbacin cewa tuni gwamnatin tarayya ta ba su Naira bilyan 55 domin daukar dawainiyar malamai da kuma inganta ayyuka a cikin jami’o’in kasar, to sai dai kungiyar Malamai ta ASUU, ta lashi takobin shiga yajin aiki.Abdoulkarim Ibrahim Shikal ya zanta da Dr Muhammad Adamu Babayo, mai binciken kudi na kungiyar ta ASUU, wanda ya bayyana masa dalilan da suka sa suke barazanar shiga yajin aikin.

Tambarin ASUU.
Tambarin ASUU. The Herald Nigeria
Sauran kashi-kashi
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.