Yanzu haka Kiristroci na ci gaba da shirin gudanar da bukukuwan zagayowar ranar Kirismeti a sassan duniya, bukukuwan da za a fara a tsakiyar daren yau juma’a. To domin sanin abin da ake nufi da Kirismeti da kuma sakon da wannan rana take dauke da shi, Abdoulkarim Ibrahim ya zanta da fasto Yohana Buro, daya daga cikin shugabannin kiristoci a Najeriya.
Talla
Ku latsa alamar sauti domin sauraren cikakkiyar hirarsu.
LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.
Hulda da mu