Isa ga babban shafi
Bakonmu a Yau

Sarkin Hausawan Chadi kan yunkurin bude iyakar kasar da Afrika ta tsakiya

Wallafawa ranar:

Wata tawagar manyan jami’an gwamnatin Chadi karkashin jagorancin ministan tsaro kasar Daoud Yaya Brahim ta gana da shugaban Jamhuriyar Afirka ta Tsakiya Faustine Archange Touadéra a birnin Bangui. Babban daliin wannan ganawa shi ne yadda za a sake bude iyakar kasashen biyu, wadda aka rufe tun 2014 a lokacin mulkin shugaba Idris Deby.Abdoulkarim Ibrahim Shikal ya zanta da Alhaji Idris Adamu Sarkin Hausawa daga kasar ta Chadi, dominm jin muhimmancin sulhuntawa tsakanin Chadi da makotanta.

Shugabar gwamnatin rikon karya ta Chadi Mahamat Idriss Deby.
Shugabar gwamnatin rikon karya ta Chadi Mahamat Idriss Deby. AFP - BRAHIM ADJI
Sauran kashi-kashi
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.