Isa ga babban shafi
Bakonmu a Yau

Jamhuriyar Nijar ta kammala janyewar ta daga harkar shigar da takin zamani

Wallafawa ranar:

Taron majalisar ministocin Jamhuriyar Nijar ya tabbatar da kammala janyewar gwamnatin kasar daga harkar shigar da takin zamani don sayar wa manoman kasar, inda a maimakon hakan aka mika sha’anin shigo da takin a hannun ‘yan kasuwa masu zaman kansu.Abdoulkarim Ibrahim Shikal ya zanta da Jibo Banya, shugaban kungiyar manoman kasar, domin jin irin matakan da gwamnatin ta dauka don tabbatar da cewa takin da ‘yan kasuwar za su shigar a cikin kasar ingantacce ne, ga kuma karin bayaninsa.

Takin zamani
Takin zamani © CC0 Pixabay/Samuel Faber
Sauran kashi-kashi
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.