Isa ga babban shafi
Bakonmu a Yau

Tattaunawa da Dakta Musa Aliyu kan mamaye Ukraine da Rasha ta yi

Wallafawa ranar:

Shugaban Rasha Vladimir Putin ya tura sojojin sa kasar Ukraine bayan an dade ana cacar baka tsakanin sa da Amurka da kuma kasashen Turai akan lamarin.

Wani gini da hare-haren soji suka rusa a gabashin kasar Ukraine.
Wani gini da hare-haren soji suka rusa a gabashin kasar Ukraine. © Aleksey Filippov, AFP
Talla

Yanzu haka kasashen duniya sun bayyana daukar matakai da dama akan Rasha saboda harin da suka ce an kai shi ne ga kasashen Turai.

Dangane da wannan mataki, Bashir Ibrahim Idris ya tattauna da Dr Musa Aliyu na Jami’ar Coventry, kuma ga yadda zantawar su ta gudana.

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Sauran kashi-kashi
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.