Isa ga babban shafi
Bakonmu a Yau

Dokta Hauwa Mohammed Sani kan bikin ranar mata ta duniya

Wallafawa ranar:

Kamar yadda kuka ji a cikin labaran duniya, yau ce ranar mata ta duniya, kuma taken bikin na bana shine kawar da banbancin da ake samu a tsakanin al’umma.Dangane da wannan biki, Bashir Ibrahim Idris ya tattauna da Dr Hauwa Muhammed Sani, malama a Jami’ar Ahmadu Bello dake Zaria, kuma ga yadda zantawar su ta gudana.

Masu fafatuka a Turai a yayin bikin. ranar mata ta duniya.
Masu fafatuka a Turai a yayin bikin. ranar mata ta duniya. AP - Lewis Joly
Sauran kashi-kashi
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.