Bakonmu a Yau
Garba Shehu: Sasanta rikicin shugabancin APC a Najeriya
Wallafawa ranar:
Kunna - 03:20
Fadar Mulkin Najeriya ta bayyana cewar, shugaba Buhari ya shiga tsakanin rikicin shugabancin da ke neman wargaza jam'iyyar APC mai mulki ne, da nufin yin sulhu don a samar da mafita, ba domin neman goyan bayan wani bangare ba.
Talla
Mai taimakawa shugaban ta fannin yada labarai, Malam Garba Shehu ne ya bayyana hakan, a hirarsu da wakilinmu a fadar gwamnatin Najeriya, Muhammadu Kabiru Yusuf.
Ku latsa alamar sauti domin sauraren cikakkiyar hirarsu
LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.
Hulda da mu