Isa ga babban shafi
Bakonmu a Yau

Ranar yaki da cutar tarin fuka ta duniya: korona ta sa an manta da TB

Wallafawa ranar:

Yayin da ake bikin ranar yaki da cutar tarin fuka ko kuma TB a fadin duniya, hukumar lafiya ta ce alamu sun nuna karara cewa cutar sarkewar numfashi ta Covid-19 ta sha gaban tarin fuka wajen saurin kisa a duniya yanzu haka, kuma tana ci gaba da kin allurai da maganin rigakafi.

Hoton gwajin cutar TB.
Hoton gwajin cutar TB. REUTERS - Luke MacGregor
Talla

Sai dai WHO ta ce ana fama da tarin fuka a nahiyoyi biyar na duniya, amma kasashe masu tasowa suna fama da rashin daidaito, inda kudu maso gabashin Asiya aka samu kashi 43 cikin 100 na sabbin masu kamuwa da cutar sai Afirka da take biye mata a matsayia na biyu da kashi 25. Farfesa Isah Abuabakar Sadik, shine shugaban cibiyar yaki da cutuka masu yaduwa a Jami’ar Bayero da ke jihar Kanon Najeriaya, ga kuma karin bayanin da ya yiwa Shamsiyya Haruna.

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Sauran kashi-kashi
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.