Isa ga babban shafi
Bakonmu a Yau

Bazoum Mohamed: Nasarorin da shugaban ya samu a shekara guda

Wallafawa ranar:

Shugaban Jamhuriyar Nijar Mohamed Bazoum ya ce shekara daya bayan hawansa kan karagar mulki, ya cimma nasarori da dama musamman ta fannin yaki da cin hanci da rashawa da kuma fannin tsaro inda gwamnatinsa ta yi kokarin mayar da dubban 'yan kasar a cikin garuruwansu na asali bayan kauracewar da suka yi musu sakamakon hare-haren 'yan ta’adda.

Shugaba Bazoum Mohammed
Shugaba Bazoum Mohammed © Niger Presidency
Talla

Shugaban ya tabbatar da hakan ne a cikin wata hira da manema labarai albarkacin cikon shekararsa daya da ya yi a kan mulki.

Ku latsa alamar sauti domin sauraren cikakkiyar hirar shugaban da Baro Arzika

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Sauran kashi-kashi
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.