Bakonmu a Yau
Dr Abbati Bako kan hukuncin da ya hau kan Compaore saboda kashe Sankara
Wallafawa ranar:
Kunna - 03:37
Kotun soji a Burkina Faso ta yankewa tsohon shugaban kasa Blaise Compaore hukuncin daurin rai da rai saboda samun sa da hannu wanje kashe shugaba Thomas Sankara a shekarar 1987.
Talla
Wannan hukunci ya jefa jama’a da dama cikin farin ciki kasar saboda irin kaunar da suke nunawa Sankara sakamakon tafarkin mulkin da ya dauka na kishin kasa da kuma nahiyar Afrika.
Dangane da wannan hukunci, mun tuntubi Dr Abbati Bako, mai sharhi akan harkokin siyasar duniya, kuma ga tsokacin da yayi akai.
LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.
Hulda da mu