Isa ga babban shafi
Bakonmu a Yau

Makomar takunkuman da Turai ta kakabawa Rasha saboda mamaye Ukraine

Wallafawa ranar:

Kasashen Yammacin duniya sun dauki matakai masu tsauri ta hanyar takunkumin karya tattalin arziki da suka dorawa Rasha saboda mamayar da ta yiwa kasar Ukraine

Shugaban Rasha Vladimir Putin.
Shugaban Rasha Vladimir Putin. AP - Mikhail Klimentyev
Talla

Daga cikin wadannan matakai harda katse harkokin kasuwanci da kasar da kuma janyewar kamfanonin kasashen ketare da dama.

Dangane da tasirin matakan, mun tattauna da wani dalibi dan Najeriya da ya kwashe shekaru a cikin kasar, Yahaya Usman YZ, kuma ga tsokacin da ya mana akai.

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Sauran kashi-kashi
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.