Bakonmu a Yau
Ana sa ran fara amfani da fasahar 5G cikin watan Agusta a Najeriya
Wallafawa ranar:
Kunna - 03:32
Hukumar Kula da Ayyukan Sadarwa a Najeriya, ta bayyana sunayen kamfanoni biyu wato MTN da kuma Mafab a matsayin wadanda suka cancanci fara aiki da sabuwar fasahar sadarwa ta 5G a kasar.
Talla
Hukumar ta NCC, ta bayyana 24 ga watan Agustan wannan shekara a matsayin ranar da kamfanonin za su fara amfani da sabuwar fasahar.
Abdoulkarim Ibrahim Shikal ya zanta da Adamu Garba, na kamfanin IPI Solutions Group wanda yak ware a fannin ayyukan sadarwa, wanda da ya fara da yi masa bayani game da abin da ake nufin 5G.
LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.
Hulda da mu