Isa ga babban shafi
Bakonmu a Yau

Dr. Abdullahi: Kan basukan da suka yi wa Najeriya katutu

Wallafawa ranar:

Hukumar Bada lamuni ta Duniya IMF ta gargadi Najeriya cewar yadda kudaden shigar kasar ke raguwa da kuma basukan da take ci, daga shekarar 2026 kasar zata koma amfani da kudaden harajin da take tarawa wajen biyan kudin ruwan bashin da ta ciwo.

Shugaban Najeriya Muhammadu Buhari
Shugaban Najeriya Muhammadu Buhari © Nigeria presidency
Talla

Jami’in Hukumar a Najeriya Ari Asien ya kuma bayyana cewar ganin yadda gwamnatin kasar ke kashe naira biliyan 500 kowanne wata a matsayin tallafin man fetur, tallafin na iya kaiwa naira triliyan 6 a karshen wannan shekara.

Dangane da wannan gargadi, Bashir Ibrahim Idris ya tattauna da Dr Isa Abdullahi, masanin tattalin arziki a Jami’ar Kashere.

Ku latsa alamar sauti domin sauraren cikakkiyar hirarsu.

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Sauran kashi-kashi
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.