Bakonmu a Yau
Kukasheka kan shigar da tsoffin sojojin Najeriya yaki da ta'addanci
Wallafawa ranar:
Kunna - 03:39
Shugaban rundunar sojin kasa ta Najeriya Lafanar Janar Faruk Yahya ya bayyana shirin daukar tsoffin sojojin kasar da suka yi ritaya domin taimakawa wajen murkushe 'Yan ta’addan da suka addabi Najeriya. Wannan na zuwa ne a daidai lokacin da kasar ke yaki da Yan ta’adda a bangarori daban daban.Kuma dangane da wannan yunkuri, Bashir Ibrahim Idris ya tattauna da Janar Sani Usman Kukasheka mai ritaya, kuma ga yadda zantawar su ta gudana.