Isa ga babban shafi
Bakonmu a Yau

Darasin da ya kamata kasashen Afirka su koya daga rikicin Raha da Ukraine

Wallafawa ranar:

Yayin da yakin Russia da Ukraine ke ci gaba da haddasa hauhawar farashin kayan abinci a sassan duniya, yanzu haka wasu kasashe na sun fara daukar matakai da kuma shimfida sabbin dubaru domin tunkarar wannan matsala.

Gonar alkama a birnin Nikolaev kudancin Ukraine
8 ga watan yulin 2013.
Gonar alkama a birnin Nikolaev kudancin Ukraine 8 ga watan yulin 2013. REUTERS - Vincent Mundy
Talla

To sai dai ana iya cewa mafi yawan kasashen Afirka sun dogara ne da ketare don samun abinci da sauran kayan masarufi.

Abdoulkarim Ibrahim Shikal ya zanta da Alhajii Yakuba DanMaradi, shugaban kungiyar ‘yan kasuwa da ake kira SIN a Jamhuriyar Nijar, domin jin yadda yake kallon wannan matsala.

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Sauran kashi-kashi
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.