Umar Saleh: Game da dokar yada labarai a shafukan sada zumunta a Najeriya
Wallafawa ranar:
Kunna - 03:37
Gwamnatin tarayyar Nigeria ta samar da dokokin da za’a rinka amfani da su don sanya ido a bangaren kafofin sada zumunta a kasar.
A cikin wata sanarwa da hukumar bunkasa fasahar sadarwar zamani ta kasar NITDA ta fitar ta ce dole ne dukkanin kafofin sada zumunta da ke kasar, su samar da tsarin tsaftace aikin su ganin yadda ake amfani da kafofin su wajen yada labaran cin mutunci da kabilanci da dai sauran su.
Game da wannan batu, Khamis Saleh ya tuntubi Umar Saleh masani a bangaren fasahar sadarwa a tarayyar Nigeria.
Ku latsa alamar sauti domin sauraren cikakkiyar hirarsu
LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.
Hulda da mu