Isa ga babban shafi
Bakonmu a Yau

Tattaunawa da Barista Abdullahi Jalo kan dokar da ta sahale sauya 'yan takara

Wallafawa ranar:

Yanzu haka mahawara ta kaure a Najeriya dangane da dokar zabe wadda ta ce ana iya sauya ‘Yan takarar da aka gabatarwa Hukuma idan bukatar haka ta taso. Yayin da masana shari’a ke cewa akwai wannan tanadi a kundin zaben, kwamishinan zabe Festus Okoye ya ce babu wani hurumi na gabatar da suna da niyyar sauya shi a ka’idodin su. Dangane da wannan matsayi Bashir Ibrahim Idris ya tintibi masanin shari’a Barr Abdullahi Jalo, kuma ga yadda zantawar su ta gudana.

Shugaban hukumar zaben Najeriya mai zaman kanta INEC, farfesa Mahmoud Yakubu.
Shugaban hukumar zaben Najeriya mai zaman kanta INEC, farfesa Mahmoud Yakubu. © The Guardian Nigeria
Sauran kashi-kashi
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.