Isa ga babban shafi
Bakonmu a Yau

Amadou Oumarou kan cin zarafin da jami'an tsaron Morocco suka yi wa ɓaki

Wallafawa ranar:

Shugaban Kungiyar Tarayyar Afrika dan asalin kasar Chadi Moussa Faki Mahamat, ya yi tir da yadda jami'an tsaron Morocco suka yi amfani da karfin da ya wuce kima kan matafiya ci ranin daga nahiyar Afrika zuwa Turai ranar juma’ar da ta gabataa a sansanin Malilla, inda ya bukaci gudanar da bincike domin gano gaskiyar zargin take hakki da kashe sama da mutane 30 wasu daruruwa kuma suka jikkata.

Wasu bakin haure kusan 130 da jami'an tsaron Spain suka gallazawa a iyakar kasar da Morocco 24/06/22
Wasu bakin haure kusan 130 da jami'an tsaron Spain suka gallazawa a iyakar kasar da Morocco 24/06/22 AP - Javier Bernardo
Talla

A kan haka ne Mahaman Salissou Hamissou ya tattauna da Amadou Umarou na kungiyar dake kula da tallafawa Ƴan ci rani da Ƴan gudun hijira a birnin Agadez na Jamhuriyar Nijer.

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Sauran kashi-kashi
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.