Farfesa Muhammad Kabir shirin baiwa Zamfarawa makamai don kare kansu
Wallafawa ranar:
Kunna - 03:59
Umurnin mallakar makamai domin kare kan da Gwamnatin Jihar Zamfara dake Najeriya ta baiwa jama’ar jihar ya haifar da cece kuce a cikin kasar, inda wasu ke cewa matakin ya zama wajibi ganin yadda jami’an tsaro suka gaza wajen kare rayukan jama’a, yayin da wasu kuma ke cewa matakin ya saba ka’ida.
Daga cikin wadanda suka ce matakin ya saba ka’ida harda Babban Hafsan sojin Najeriya, Laftanar Janar Lucky Irabor.
Sakamakon wannan dambarwa Bashir Ibrahim Idris ya tattauna da Farfesa Muhammad Kabir Isa na Jami’ar Ahmadu Bello dake Zaria, kuma ga yadda zantawr su ta gudana.
LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.
Hulda da mu