Bakonmu a Yau
Majalisar dokokin Jamhuriyar Nijar ta yi wa dokar hako ma’adinai gyara
Wallafawa ranar:
Kunna - 03:46
Majalisar dokokin Jamhuriyar Nijar ta yi wa dokar hako ma’adinai ta kasar gyara, domin janyo hankulan ‘yan kasuwa da masu saka jari, tare da bai wa kasar damar cin moriyar arzikin da Allah ya albarkace da shi.
Talla
Aissami Tchiroma Mahamadou, daraktarn tsare-tsare a kungiyar Rotab da ke fafutukar kare ma’adanai a kasar ta Nijar, ya bayyana wa Abdoulkarim Ibrahim wasu daga cikin abubuwan da dokar ta kunsa da kuma irin sauye-sayen da za ta samar wa kasar a fagen hako ma’adanai .
LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.
Hulda da mu