Bakonmu a Yau
Tsadar taki da karancinsa na yi wa harkar noma barazana a Afrika ta Yamma
Wallafawa ranar:
Kunna - 04:25
Yayin da damina ta kankama a wasu kasashen Afirka ta Yamma da dama, tsadar taki da kuma karancinsa na yi wa harkar noma barazana.
Talla
Dangane da halin da ake ciki, Bashir Ibrahim Idris ya tattauna da masanin harkar noma kuma mai baiwa gwamnonin Najeriya 36 shawara akan harkar, Farfesa Abba Gambo.
LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.
Hulda da mu