Kungiyar Fulani makiyaya ta Miyatti Allah Cattle Breeders Association a tarayyar Najeriya ta nuna damuwa kan umarnin da gwamnatin Jihar Edo ta bayar na cewa, an bai wa Fulani makiyaya mako guda su tattara nasu ya nasu su bar kudancin Jihar ko kuma a fidda su da karfin tsiya.
Talla
Wakilinmu na Abuja Mohammed Abubakar ya zanta da Sakatare Janar na kasa na kungiyar, Malam Baba Usman Ngajarma game da wannan batu.
Ku latsa alamar sauti domin sauraren cikakkiyar hirarsu.
LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.
Hulda da mu