Isa ga babban shafi
Bakonmu a Yau

Kwamishinan noma na jihar Gombe : Kan taronsu tallafa wa manoma a Lagos

Wallafawa ranar:

Kwamishinonin Ruwa da Noma da Muhalli na Jihohin Arewacin Najeriya 19 da Abuja, sun gana da wakilan Bankin Duniya da Bankin Raya Kasashen Afirka dangane da ayyukan da suke da shirin yi wa talakawansu da suka shafi wadannan ma’aikatu domin cimma matsaya akan yadda za a gudanar da su.

Wasu manoma
Wasu manoma © BOUREIMA HAMA/AFP
Talla

Bankin Duniya ke bada kashi biyu bisa 3 na kudaden gudanar da ayyukan, yayin da Jihohin arewa 19 da Abuja za su bada kashi daya bida 3 na kudin.

Alh. Muhammadu Magaji, kwamishinan noman Jihar Gombe na daya daga cikin wadanda suka halarci taron na mako guda a Lagos, kuma Bashir Ibrahim Idris ya tattauna da shi.

Ku latsa alamar sauti domin sauraren cikakkiyar hirarsu.

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Sauran kashi-kashi
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.