Dr. Kabiru Isah: Kan cikar Taliban shekara guda da karbe mulkin Afghanistan
Wallafawa ranar:
Kunna - 03:26
A kwana a tashin yau 15 ga watan Agusta, shekara daya kenan cur da ‘yan Taliban suka karbi ragamar mulki a Afghanistan bayan da Amurka ta janye dakarunta daga kasar.
Taliban dai ta sake dawo kan karagar mulki ne bayan da kasashen duniya suka yi ma ta taron dangi karkashin jagorancin Amurka.
Abdoulkarim Ibrahim Shikal ya zanta da Dr. Muhammad Kabiru Isah na jami’ar Ahmadu Bello da ke Zaria, domin jin yadda aka yi ‘yan Taliban suka sake karbe ragamar mulkin Afghanistan.
Ku latsa alamar sauti domin sauraren cikakkiyar hirarsu.
LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.
Hulda da mu