Isa ga babban shafi
Bakonmu a Yau

Tattaunawa da Alkasim Abdurrahman kan halin da ake ciki a Mali shekaru 2 bayan juyin mulki

Wallafawa ranar:

Yau aka cika shekaru biyu da juyin mulkin da sojoji suka yi a kasar Mali, abinda ya kawo karshen gwamnatin farar hular da ke kokarin tabbatar da dimokiradiya. Dangane da wannan targaden da aka yiwa mulkin farar hula, Bashir Ibrahim Idris ya tattauna da masanin harkar tsaro a Afirka, Alkassoum Abdurrahman domin sanin halin da ake ciki a kasar da kuma abinda ya sauya tun bayan karbe ikon da sojoji suka yi, kuma ga yadda zantawar su ta gudana.

A ranar 18 ga watan Agustan shekarar 2020 ne Sojoji suka hambarar da gwamnatin Ibrahim Boubacar Keita a Mali.
A ranar 18 ga watan Agustan shekarar 2020 ne Sojoji suka hambarar da gwamnatin Ibrahim Boubacar Keita a Mali. © AFP - NIPAH DENNIS
Sauran kashi-kashi
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.