Yau 26 ga watan Agusta, rana ce da ake gudanar da bukukuwa a matsayin Ranar Hausa ta Duniya, inda ake nazari dangane da ci gaban da wannan harshe ya bayar, da kuma kalubalen da yake fuskanta a wannan zamani.
Talla
A irin wannan rana, ana gudanar da bukukuwa a kasashe da dama na nahiyar Afirka tare da wasu kasashen Turai da Amurka.
Dangane da wannan biki, Bashir Ibrahim Idris ya tattauna da Dr. Bashir Abu Sabe, malami a Jami’ar Katsina.
Ku latsa alamar sauti domin sauraren cikakkiyar hirarsu.
LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.
Hulda da mu