Isa ga babban shafi
Bakonmu a Yau

Tattaunawa da Farfesa Abba Gambo kan taron bunkasa harkokin Noma a Lagos

Wallafawa ranar:

Masu ruwa da tsaki a harkar noma sun gudanar da taron kwanaki 2 a Lagos da ya samu halartar masana aikin noma da wakilan ma’aikatar noma da na kudi da shugabannin kwamitocin noma a Majalisun Najeriyar, don nazari da kuma bada shawara kan yadda kasafin kudin noma na badi zai kasance. Taron ya yi nazari kan daftarin yarjejeniyar Malabo da kasashen Afirka suka sa hannu akai. Kan haka Bashir Ibrahim Idris ya tattauna da Farfesa Abba Gambo, mai bai wa Gwamnonin Najeriya shawara kan noma.

Manoma na ci gaba da fuskantar jerin matsaloli a Najeriya.
Manoma na ci gaba da fuskantar jerin matsaloli a Najeriya. RFI/Carol Valade
Sauran kashi-kashi
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.