Isa ga babban shafi
Bakonmu a Yau

Salah Habi kan rahoton samun koma-baya a duniya

Wallafawa ranar:

Rahotan Ci gaba na Majalisar Dinkin Duniya na wannan shekara ya bayyana cewar duniya ta fuskanci koma-baya sakamakon annobar Korona, rahotan ya sanya kasashen Sudan ta Kudu da Chadi da kuma Nijar a matsayin jerin kasashe na karshe a duniya.

Taswirar kwallon duniya
Taswirar kwallon duniya AP - Laurent Gillieron
Talla

Sai dai ga alama, rahotan bai yi wa wasu jama’a dadi ba, saboda yadda ya mayar da wasu kasashe baya.

Bashir Ibrahim Idris ya tattauna da Salah Habi, tsohon ayyuka na a Nijar.

Ku latsa alamar sauti domin sauraren cikakkiyar hirarsu.

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Sauran kashi-kashi
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.