Bakonmu a Yau
Tattaunawa da Malam Nazifi Alaramma game da saukar ruwan kankara a Najeriya
Wallafawa ranar:
Kunna - 04:19
A kwanakin da suka gabata, an samu ruwan kankara a wasu jihohin Najeriya, da suka hada da Katsina, Borno, Adamawa da kuma Taraba, inda kankarar ta mamaye gonakin jama’a, abinda ake danganta shi da sauyin yanayi.Dangane da wannan al’amari, Bashir Ibrahim Idris ya tattauna da Malam Nazifi Alaramma na Jami’ar Gwamnatin Jihar Kano, kuma ga yadda zantawarsu ta gudana.Latsa alamar sauti don sauraren hirar