Bakonmu a Yau
Rayuwa ta a hannun 'yan bindiga har na tsawon watanni shida -fasinjan jirgin kasa
Wallafawa ranar:
Kunna - 03:33
Daya daga cikin fasinjojin jirgin kasa 23 da aka sako a ranar laraban da ta gabata a Najeriya, Mohammed Abdullahi a zantawarsa da wakilinmu da ke Kaduna, Aminu Sani Sado ya bayyana mana yadda rayuwa ta kasance a hannun 'yan bindiga har na tsawon watanni shida.
Talla
Mohammed ya kara da cewa a zaman da sukayi a hannun 'yan bindiga har sun fara mantawa da wasu abubuwa na rayuwar duniya.
LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.
Hulda da mu