Bakonmu a Yau
Dakta Bashir Mabai kan dokar Hadaddiyar Daular Larabawa a wasu kasashen Afirka
Wallafawa ranar:
Kunna - 04:15
Hadaddiyar Daular Larabawa ta sanar da haramta biza ga 'yan wasu kasashen Afirka 20 saboda wasu dalilai da suka gindaya.
Talla
Daga cikin wadanda wannan doka ta shafa har da 'yan kasashen Najeriya, Ghana, Gambia, Senegal, Kamaru, Sudan da kuma Saliyo.
Dangane da wannan mataki, Bashir Ibrahim Idris ya tattauna da Dakta Bashir Nuhu Mabai na Jami’ar Gwamnatin tarayya da ke Dutsinma.
Shiga alamar sauti domin sauraron cikakkiyar tattaunawar.
LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.
Hulda da mu