Isa ga babban shafi
Bakonmu a Yau

Tattaunawa da Isa Tafida Mafindi kan gaza kankamar karatu a jami'oin Najeriya

Wallafawa ranar:

Makwanni bayan janye yajin aikin malaman jami’o’in Najeriya, har yanzu karatu bai kankama sosai a wasu jami’oin kasar ba, saboda rashin biyan malaman albashinsu na watanni 8 da suka gabata.wannan mataki na iya zagon kasa ga ci gaban karatun daliban da tuni suka koma jami’o’in domin ci gaba da karbar darussa.Bashir Ibrahim Idris ya tattauna da Isa Tafida Mafindi wani tsohon wakili a hukumar gudanarwar jami’ar Abubakar Tafawa Balewa da ke Bauchi ga kuma zantawarsu.

kofar shiga Jami'ar Bayero University tsohuwar Makaranta
kofar shiga Jami'ar Bayero University tsohuwar Makaranta REUTERS/Stringer
Sauran kashi-kashi
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.