Namadina Yahaya kan cikar Paul Biya shekaru 40 a mulkin Kamaru
Wallafawa ranar:
Kunna - 03:43
A ranar Lahadi 6 ga watan Nuwamba shugaban kasar Kamaru Paul Biya ya cika shekaru 40 da darewa kan karagar mulkin kasar dake tsakiyar Afirka, abin da ke nuni da cewa shi ne shugaba na biyu mafi dadewa kan karagar muki a nahiyar Afirka. Duk da cewa shugaban, mai shekaru 89 a duniya bai fito bainar jama’a ba lokacin bikin, amma magoya bayansa sun gudanar da kasaitaccen biki a Yaounde da wasu manyan biranen kasar.
Domin jin irin ci gaba da kuma kalubalen da Kamaru ta ci karo da su a cikiin wadannan shekaru 40, Abdurrahman Gambo Ahmad ya zanta da Injiniya Namadina Yahya, mai sharhi kan lamurran yau da kullum a kasar, ga kuma zantarwarsu.
LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.
Hulda da mu