Isa ga babban shafi
Bakonmu a Yau

Abdullahi Ibrahim kan ranar yaki da cutar Sida

Wallafawa ranar:

Ranar 1 ga watan Disambar kowacce shekara, rana ce da Majalisar Dinkin Duniya ta ware, domin yaki da cuta mai karya garkuwar jiki ta Sida a fadin duniya, yayin da masu dauke da wannan cuta ke fuskantar tsangwama a wasu yankuna.

MDD na ci gaba da jan hankulan gwamnatocin kasashe kan yadda za a kawo karshen wannan cuta
MDD na ci gaba da jan hankulan gwamnatocin kasashe kan yadda za a kawo karshen wannan cuta AP - Aijaz Rahi
Talla

Bugu da kari, rahoton Majalisar Dinkin Duniya ya nuna cewa kananan kasashe ne masu dauke da wannan cuta suka fi fuskantar matsaloli daga al'umma.

Dangane da bikin wannan rana ne Bashir Ibrahim Idris ya tattauna da Abdullahi Ibrahim 

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Sauran kashi-kashi
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.