Isa ga babban shafi
Bakonmu a Yau

Hon Sani Ahmed Toro - Wannan mako ake kawo karshen gasar cin kofin duniyar a Qatar

Wallafawa ranar:

A karshen wannan mako ake kawo karshen gasar cin kofin duniyar dake gudana a Qatar, inda Faransa zata kara da Argentina a ranar lahadi, yayin da Morocco zata fafata da Crotia gobe asabar domin neman gurbi na 3.Dangane da yadda gasar ta gudana da kuma nasarorin da aka samu, Bashir Ibrahim Idris ya tattauna da tsohon Sakatare Janar na Hukumar Kwallon kafar Najeriya, Hon Sani Ahmed Toro, kuma ga yadda zantawarsu ta gudana.

Tarihin karawa tsakanin Faransa da Argentina a Duniyar kwallon kafa
Tarihin karawa tsakanin Faransa da Argentina a Duniyar kwallon kafa © Carlo Fumagalli, David Vincent, Claude Paris/AP
Sauran kashi-kashi
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.