Bakonmu a Yau
Nouhou Abdou Magaji kan janyewar kamfanin Bollore daga Afirka
Wallafawa ranar:
Kunna - 03:21
Kamfanin Bollore na hamshakin attajirin Faransa, daga jiya laraba, ya kammala cikin kadarorinsa da ke tashoshin jiragen ruwa da kuma ayyukan layin dogo a kasashe da dama na Afirka a kan dalar Amurka bilyan biyar da milyan 700.
Talla
Bollore Logistics dai yana da cibiyoyi a kasashe 47 na Afirka da suka hada da Cote d’Ivoire, Kamaru, Togo da kuma Najeriya.
Shiga alamar sauti domin jin cikakkiyar tattaunawar, Ibrahim Malam Tchillo da Nouhou Abdou Magaji, masani a game da ayyukan kamfanin.
LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.
Hulda da mu