Bakonmu a Yau
Tattaunawa da Shehu Abdullahi masanin wasanni kan mutuwar zakaran kwallon Duniya Pele
Wallafawa ranar:
Kunna - 03:20
Ana ci gaba da aikewa da sakwannin ta’aziyya daga sassan duniya dangane da mutuwar Shahararren dan kwallon kafar Brazil Pele, wanda ya mutu da yammacin jiya, ya na da shekaru 82 a duniya. Domin jin ko wanene Pele da kuma irin gibin da ya bari a duniyar tamaula, Nura Ado Suleiman ya tattauna da Shehu Abdullahi, mataimakin kungiyar marubuta wasanni reshen jihar Kaduna.