Isa ga babban shafi
Bakonmu a Yau

Matsalolin da sanyin hunturu ke haifar wa ga lafiyar dan Adam

Wallafawa ranar:

Matsanancin sanyin huturu na cigaba da wanzuwa a kasashe da dama na sassan duniya ciki har da na nahiyar Afirka.

Yanayin Hunturu a yankin arewacin Najeriya.
Yanayin Hunturu a yankin arewacin Najeriya. © Daily Trust
Talla

Wannan dai lokaci ne da masana kiwon lafiya ke gargadi domin daukar matakan kariya musamman ga yara kanana saboda kaucewa kamuwa da wasu cututuka da ke nasaba da sanyin na huturu.

Dr Rilwanu Muhammad, shugaban sashen kula da lafiyar al’umma a matakin farko reshen jihar Bauchin Najeriya, ya bayyana wa Abdoulkarim Ibrahim Shikal wasu daga cikin matsaloli na kiwon lafiya da ake cin karo da su a irin wannan lokaci na sanyin huturu.

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Sauran kashi-kashi
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.