Isa ga babban shafi
Bakonmu a Yau

Farfesa Shehu Abdullahi Zuru kan neman belin Nnamdi Kanu

Wallafawa ranar:

Gwamnan Jihar Anambra da ke Najeriya Chukwuma Soludo ya ce zai gabatar da bukata ta musamman ga gwamnatin tarayya domin ganin ta saki shugaban kungiyar masu fafutukar kafa kasar Biafra Nnamdi Kanu, wanda yanzu haka ke fuskantar tuhumar ayyukan ta’addanci a Abuja. 

Nnamdi Kanu
Nnamdi Kanu AFP - STEFAN HEUNIS
Talla

Soludo ya ce matsayin nasa ya biyo bayan la’akari da rayuwar Kanu da kuma zaman lafiyar al’ummar da ke yankin Kudu maso gabashin Najeriya baki daya. 

Dangane da wannan matsayi Bashir Ibrahim Idris ya tattauna da masanin shari’a Farfesa Shehu Abdullahi Zuru.

Ku latsa alamar sauti domin sauraren cikakkiyar tattaunawarsu.

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Sauran kashi-kashi
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.