Isa ga babban shafi
Bakonmu a Yau

Ibrahim Ahmadu kan tsawaita wa'adin daina amfani da tsoffin Nairar Najeriya

Wallafawa ranar:

Babban Bankin Najeriya CBN ya tsawaita wa’adin daina amfani da tsohuwar Naira da kwanaki 10 bayan ya sha matsin lamba daga sassan kasar.Yanzu CBN ya ce, nan da ranar 10 ga watan Fabairu mai kamawa, za a daina amfani da tsohuwar Nairar, sabanin wa’adin ranar 31.Wannan na zuwa ne a daidai lokacin da jama’a ke zargin bankunan Najeriya da bai wa wasu masu hannu da shuni sabbin takardun Naira a sirce a maimakon talakawa.  

Sabuwar takardar kudin Naira dubu 1 ta Najeriya.
Sabuwar takardar kudin Naira dubu 1 ta Najeriya. © REUTERS/Afolabi Sotunde
Talla

A game da wannan al’amari, Abdurrahman Gambo Ahmad ya tattaunawa da Ibrahim Ahmadu, tsohon Manajan Banki a jihar Kaduna. 

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Sauran kashi-kashi
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.