Isa ga babban shafi
Bakonmu a Yau

Dr. Elharun kan kiran kasashe na kawo karshen rikicin Gabas ta Tsakiya

Wallafawa ranar:

Manyan Kasashen duniya na ci gaba da kira domin ganin an samu kwanciyar hankali a yankin Gabas ta Tsakiya, bayan rikicin da ya barke tsakanin Isra’ila da Falasdinu, wanda yayi sanadiyar rasa rayukan mutane da dama. Wannan shine sabon tashin hankalin da aka gani tun bayan dawowa karagar mulkin da Firaminista Benjamin Netanyahu yayi.  

Yadda falasdinawa ke nuna adwa da mamayar da Isra'ila ke wa yankunan su.
Yadda falasdinawa ke nuna adwa da mamayar da Isra'ila ke wa yankunan su. © AP/Fatima Shbair
Talla

Dangane da tashin hankalin da kuma hanyoyin da za’abi domin magance su, Bashir Ibrahim Idris ya tattauna da Dr Elharun Muhammad, na Cibiyar Nazarin Dabarun Tsara Manufofin Ci giban Kasashen Duniya da ke Kaduna.

Kuna iya latsa alamar sauti domin sauraren cikakkiyar hirarsu. 

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Sauran kashi-kashi
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.