Faransa ta yaba da ci gaban demokuraddiyar da aka samu a jamhuriyar Nijar- Dudu Rahama
Wallafawa ranar:
Kasar Faransa ta baki sakataren ci gabanta Chrysoula Zacharopoulou, ta yaba da ci gaban demkradiyar da aka samu a jamhuriyar Nijar, a wannan lokaci da yankin ke fuskantar koma bayan demkradiya, kan juye juyen mulkin soji da aka samu a wasu kasashe, da kuma tashe tashen hankullan mayakan jihadi, tare da tabbatar da cewa, Turai za ta ci gaba da taimakawa kasar wajen tukarar kalubalen dake gabanta, a wannan lokaci da kasar Rasha ke ci gaba da samun gurbin zama a yankin Sahel.
A kana Haka Mahaman Salisu Hamisu ya tattauna da Alhaji Dudu Rahama daya daga cikin yan siyasar bangaren dake mulkin kasar, ga kuma yadda zantawarsu ta kasance.
LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.
Hulda da mu