Isa ga babban shafi
Bakonmu a Yau

Farfesa Abubakar Umar Kari kan zaben Najeriya

Wallafawa ranar:

Yayin da Najeriya ke shirin gudanar da zaben shugaban kasa a karshen wannan mako, batun kabilanci da kuma shiya na ci gaba da mamaye fagen zaben, musamman lura da inda manyan ‘yan takaran dake neman shugabancin kasar suka fito. 

Wani jami'in hukumar zaben Najeriya, yayin kidayar kuri'u
Wani jami'in hukumar zaben Najeriya, yayin kidayar kuri'u REUTERS/Adelaja Temilade
Talla

Muhammad Sani Abubakar da Bashir Ibrahim Idris sun tattauna da masanin siyasa Farfesa Abubakar Umar Kari na Jami’ar Abuja.

Shiga alamar sauti domin sauraron cikakkiyar tattaunawar.

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Sauran kashi-kashi
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.