Isa ga babban shafi
Bakonmu a Yau

Tattaunawa da Kole Shettima kan barazanar kalaman batanci ga zaben Najeriya

Wallafawa ranar:

Masu sanya ido akan shirin zaben Najeriya na nuna damuwa akan kalamun batunci da kuma tashin hankalin da ake samu jifa jifawadanda ake zargin cewar suna barazana ga shirin bakin zaben baki daya. Bashir Ibrahim Idris ya tattauna da Dr Kole Shettima na Cibiyar Mc Arthur da ke Abuja, kuma ga yadda zantawarsu ta gudana. 

Wasu da ke shirin kada kuri'a a zaben Najeriya.
Wasu da ke shirin kada kuri'a a zaben Najeriya. Reuters/Akintunde Akinleye
Sauran kashi-kashi
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.